Home Sashen Hausa Jerin Sunayen Hakiman Katsina

Jerin Sunayen Hakiman Katsina

JERIN SUNAYEN HAKIMAN KATSINA AMMA BA ANYI BANE BISA DARAJAR GIRMA IN BANDA HAKIMAI HUDU NA FARKO
1. Kauran Katsina Hakimin Rimi Alhaji Nuhu Abdulkadir.
2. Galadiman Katsina Hakimin Malumfashi Hon Justice Mamman Nasir GCFR (Rtd).
3. Yandakan katsina Hakimin Dutsinma Alhaji Sada Muhammad Sada.
4. Durbin Katsina Hakimin Jikamshi Alhaji Aminu Kabir Usman
5. Magajin Garin Katsina hakimin cikin Birni da Kewaye Alhaji Aminu Abdulmumin Kabir
6. Sarkin Maskan Katsina Hakimin Funtua Alhaji Sambo Idris Sambo
7. Sarkin Musawa Hakimin Musawa Alhaji Muhammadu Gidado Usman Liman
8. Kankiyan Katsina Hakimin kankia Alhaji Musa Hassan Sada.
9. Sarkin Sulluwan Katsina Hakimin kaita Alhaji Abdulkarim Kabir Usman.
10. Sarkin Shanun Katsina Hakimin Charanchi Alhaji Abashe Abdulkadir.
11. Sarkin Yamman Katsina Hakimin Faskari Alhaji Tukur Usman Sa’idu.
12. Sarkin Gabas din Katsina Hakimin Mani Alhaji Babani Isah Mani.
13. Sarkin Arewan Katsina Hakimin Jibia Alhaji Rabe Muhammad Rabiu.
14. Sarkin Kudun katsina Hakimin Danja Alhaji M T Bature.
15. Makaman Katsina Hakimin Bakori Alhaji Idris sule Idriss.
16. Sarkin Pauwan Katsina Hakimin Kankara Alhaji Yusuf Muhammad Lawal.
17. Kogon Katsina Hakimin Sabua Engr Bello Ibrahim.
18. Katukan Katsina Hakimin Dandume Alhaji Ja’faru Ibrahim.
19. Mallamawan Katsina Hakimin Batagarawa Alhaji Dikko Dalhatu.
20. Magajin Malan katsina Hakimin Dan musa Alhaji Dadda’u Yakubu.
21. Marusan katsina Hakimin Dutsi Alhaji Lawal Sani Dutsi.
22. Sarkin Ruman Katsina Hakimin Batsari Alhaji Tukur Mu’azu Ruma.
23. Maradin Katsina Hakimin Kurfi Alhaji Dr Ahmadu Kurfi.
24. Dan Yusufan Katsina Hakimin Bindawa Alhaji Muhammad Bello.
25. Bebejin Katsina Hakimin Kusada Alhaji Nuhu Yashe.
26. Fagachin Katsina Hakimin Matazu Alhaji Iro Mai kano.
27. Iyan Katsina Hakimin Mashi Alhaji Kabir Aminu Ibrahim.
28. Sarkin Fulanin Dambo Hakimin Ingawa Alhaji Abubakar Sule Abubakar.
29. Dan Galadiman Katsina Hakimin Kafur Alhaji Rabe Abdullahi.
30. Dan Barhin Din katsina Hakimin Doro.
31. Dan Madamin Katsina Hakimin Daddara Alhaji Usman Usman Nagogo.
32. Majidadin katsina Hakimin Tsageru Alhaji Garba Usman Nagogo.
33. Dan Isan Katsina Hakimin Rimaye Alhaji Yusuf Yakubu.
34. Sarkin Rafin Katsina Hakimin Mairuwa Alhaji Sani Idris Sambo.
35. Sarkin Fulanin Dangi Hakimin Yantumaki Alhaji Abubakar Atiku Maidabino.
36. Gado da Masun Katsina Hakimin Wagini Alhaji Dikko Muazu Ruma.
37. Danejin Katsina Hakimin Mahuta Alhaji Bello Abdulkadir Yarmama
38. Jarman Katsina Hakimin Tsiga Group Captain Abubakar Bala (Rtd).
39. Kanwan Katsina Hakimin Ketare b Usman Bello.
40. Barden Katsina Hakimin Ajiwa Alhaji Bello kabir Usman.
41. Sarkin Kurayen Katsina Hakimin Kuraye Alhaji Abdullahi Ahmadu.
42. Gatarin Katsina Hakimin Zaka Alhaji Sani Zaka.
43. Yariman Katsina Hakimin Safana Alhaji Sada Rufa’i
44. Ubandoman Katsina Hakimin Yandoma Alhaji Muntari Dambo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu – DSS

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu - DSS Rundunar 'yan sandan farin kaya ta DSS ta tabbatar da kama Salihu Tanko Yakasai, tsohon mai taimaka wa...

Ansako ɗaliban makarantar Kagara da aka sace

GSC Kagara: An sako mutum 41 da aka sace a makarantar Kagara ta Jihar Neja An sako ɗaliban makarantar Kagara da malamansu da ma'aikata guda...

PRESS RELEASE ; GANDUJE SACKS MEDIA AIDE

PRESS RELEASE GANDUJE SACKS MEDIA AIDE Governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano state has relieved his Special Adviser on Media, Salihu Tanko Yakasai of his appointment...

KANO STATE POLICE COMMAND DIARY 26/02/2021

KANO STATE POLICE COMMAND DIARY 26/02/2021 7 DAYS ACHIEVEMENTS OF CP SAMA'ILA SHU'AIBU DIKKO, fsi IN KANO STATE ... As 9 Kidnapping Suspects, 8 Armed Robbery...

Bamu da Adalci, Dole ne mu cire batun Siyasa idan ba Haka ba Muna gidajenmu zamu Hallaka ~Inji Atiku Abubakar..

Bamu da Adalci, Dole ne mu cire batun Siyasa idan ba Haka ba Muna gidajenmu zamu Hallaka ~Inji Atiku Abubakar.. Tsohon mataimakin Shugaban Kasa Atiku...
%d bloggers like this: