Advert
Home Sashen Hausa Jaridun Katsina City News da The Links News, sun Shiga sahun Manyan...

Jaridun Katsina City News da The Links News, sun Shiga sahun Manyan jaridun yanar gizo na Najeriya

Jaridun Katsina City News da The Links News, sun Shiga sahun Manyan jaridun yanar gizo na Najeriya

Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News

Haɗaɗɗiyar Kungiyar Guild of Corporate Online Publishers (GOCOP). ce ta bayyana haka a taronta da ya gudana a babban Dakin taro na Sherotan dake Lagos, a ranar Alhamis, Shugaban Kungiyar kuma mawallafin Jaridar Realnews, Mr. Maureen Chigbo, ya bayyana haka, a wajen Babban taron, yace “Kuma Jaridun Sun zama Memba na wannan haɗaɗɗiyar ƙungiya ta ƙasa, da ta taro manyan jaridun yanar gizo na Najeriya”

Jaridun Katsina City News da The Links News ta Turanci, Mallakin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS sun kware wajen yada labarai masu Inganci na ciki da wajen ƙasar nan, inda suke bin diddiƙi kafin yaɗawa, domin kaucewa labarin kanzon kurege. Jaridun suna Fidda Magazine (Mujalla) mai suna KATSINA CITY NEWS ta Turanci a duk ƙarshen wata, wanda ta ƙunshi, duk wasu muhimman labarai da kuma tattaunawa da shuwagabannin Jami’o,i na Jihar katsina domin Bunƙasa Ilimi, da Tarihi don cigaban jihar Katsina.

Shafin jaridun namu sune: www.katsinacitynews.com  da www.thelinksnews.com kuma jaridar tana yaɗa shirye-shiryen ta kai tsaye a tashar Online Rediyo, da Manhajar YouTube ta KATSINA CITY NEWS TV

Dukka zaku iya sauke Manhajar mu ta Playstor a wayoyin ku, domin ganin dukkan shirye-shirye mu, wanda Application din ya taskace baki ɗaya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: