Waɗannan Sune Ranakun Raba Gardama A Jam’iyyar PDP Mai Adawa..
18/05/2022 rana ce da za’a yi zaɓen ƴan takarar kujerar Ɗan Majalisar Jiha.
20/05/2022 rana ce da za’a yi zaɓen ƴan takarar kujerar Majalisar Wakilai.
21/05/2022 rana ce da za’a yi zaɓen ƴan takarar kujerar Majalisar Dattawa.
23/05/2022 rana ce da za’a yi zaɓen fidda gwani na ƴan takarar kujerar Gwamna.
Sai kuma ranar 26/05/2022 itace ranar da za’a tabbatar da kowane Ɗan Takara a Jam’iyyar ta PDP.