JAMILU AHMAD SADAUKI YAYI BIKIN MURNAR CIKARSA SHEKARA TALATIN DA SHIDDA (36 YEARS) A DUNIYA.
HAPPY BIRTHDAY SADAUKI
“””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””””
A jiya 19, October, 2020 Shugaban gidauniyar SADAUKI FOUNDATION Hon. Jamilu Sadauki Dutsinma yayi Bikin murnar zagayowar haihuwarsa shekara talatin da shidda (36 Years) a farfajiyar wurin taro na (Blue Cabana Restaurant and Cafe) a dake Mabushi a cikin Babban Birnin tarayya Abuja.
Taron taya murnar ya samu halartar manyan masu rike da mukamai a Gwamnatin tarayya irinsu: Mai baiwa Shugaban Kasa Shawara akan Sabuwar Kafar Sadarwa Hon. Bashir Ahmad, Babban Maibawa Shugaban Kasa Shawara kan bunkasa sana’o’i Barrister Isma’ila Ahmad, Mai baiwa Shugaban Kasa Shawara akan Harkokin Siyasa Hon. Gambo Manzo, Former President Ijw Council Mr. Udegs
Wakilan Mobile Media Crew na daga cikin wa’anda suka halarci Bikin murnar, Chairman/ CEO Abubakar Shafi’i Alolo Chief Editing Surajo Yandaki, Camera Man Saddam Araf, Reporter Nasiru Umar Katsina Akwai Manyan yan’kasuwa, masu kwangiloli da manyan Yan Siyasa na Kasar nan. Abokai irinsu Saifullahi Canji Kurfi, Comrade IG Wala da sauransu
Abubakar Shafi’i Alolo
Chairman CEO
Mobile Media Crew
19, October, 2020