Jami’an tsaro 17 ƴan bindiga suka kashe a Sokoko – In ji Ɗan majalisa Aminu Gobir

———————————–

Ɗan majalisa Gobir ya bayyana cewa ƴan bindigan sun kashe sojoji 9, ƴan sanda 5 sannan da jami’an rundunar Sibul Difens 3 a wannan hari ta bazata da suka kai Damke.

Ci gaba da karatu: https://bit.ly/3EW4yAg

(Hoton jami’in Sibul Difens da ya rasa ransa a harin)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here