Irin Zaman Da Nayi Da Ganduje Ban Taɓa Hangen Za a Kai Ga Nine Babban Maƙiyinsa Ba, Cewar Sanata Kwankwaso

“Na zauna da mutane lafiya ciki har da Ganduje, haka muka bar gwamnati muka koma ma’aikatar tsaro, haka muka yi tsari ya tafi Chadi, haka kuma yana can na ce ya sauka ya dawo gida mu yi aiki da shi.”

“Ya dawo na ɗauki fom ɗin mataimakin gwamna na bashi, na ce kai ne babba, ba tare da ko sisin kwabo ba, domin mu a tsarinmu na Kwankwasiyya ba wanda zai ce ka bada ko sisin kwabo.” Inji Kwankwaso

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here