Advert
Home Sashen Hausa INFOMAS CIKIN UWAYEN YARA SUKA HANA SAKO DALIBAN ISLMIYAR TEGINA

INFOMAS CIKIN UWAYEN YARA SUKA HANA SAKO DALIBAN ISLMIYAR TEGINA

daga rahoton daily trust
@ jaridar taskar labarai
Wani rahoto da jaridar daily trust ta fitar a ranar laraba 18/8/2021 ta ruwaito cewa wasu uwayen yaran da aka sace kuma suke ba barayin labari ke makarkashiya ga sako yaran da aka sace daga makarantar islamiyarr Wanda suka shafe sama da kwanaki tamanin a daji.
Rahoton ya bayyana wasu daga cikin uwayen yaran na cewa.yan bindigar suna da masu basu labarai a cikinsu. Yace kusan duk sirrin da aka tattauna sai yan bindigar sun bugo sun bayyana cewa sun samu labari.
Wani malami ya bayyana cewa, wani ya kawo ma kwamitin tattara taimakon amso yaran gudummuwar naira dubu dari biyu amma cikin malaman wani ya buga ma yan bindigar yace an kawo naira milyan biyu.
Rahoton yace wasu daga uwayen ke fada ma yan bindigar cewa kar a sako yaran domin gwamnatin na bada kudin sako su ta karkashin kasa.
Rahoton yace hatta Dan Aiken ya kai kudin shima sai da yayi nasa in da ake zargin ya boye wasu kudin.
Rahoton yace uwayen yanzu sun hakura da ya yan sun dogara ga Allah, sun sallama basa kara duk wata hobbasa.in an kashe su sunyi shahada in kuma sun dawo gida ALHAMDULILLAHi.
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
Katsina city news
Www.katsinacitynews.com
The links news
Www.thelinksnews.com
07043777779.08137777245

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: