Advert
Home Sashen Hausa INA SON KUNGIYAR POLO TA ZAMA KWARA DAYA...Mai martaba sarkin katsina

INA SON KUNGIYAR POLO TA ZAMA KWARA DAYA…Mai martaba sarkin katsina

@katsina city news

Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini kabir Usman yayi Kira ga yan kungiyar Polo su zama karkashin inuwa daya kungiya daya.

Sarkin yayi wannan Kira ne,lokacin da yan kungiyar Polo suka kai masa ziyarar gaisuwa a ranar jumma 8/10/2021.

Sarkin yace asalin Polo kungiya daya ce,wadda aka sani tun kafata, kuma haka aka Santa tsawon shekaru.

Yace rabuwar kungiyar ba Alheri bane, don haka a matsayin shi na uban kungiyar na kasa yayi kira da su dinke su zama daya.

Yanzu haka dai birnin na Katsina ya dauki bakuncin wasan Polo na kasa Wanda aka Saba yi duk shekara.

Gobe Asabar 9/10/2021 za a rufe gasar wasan Polo na kasa a katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: