HUKUNCI KAN SHARI’AR KANANAN HUKUMOMIN JIHAR KATSINA

Kotun Allah ya isa (SUPREME COURT)

bayan sauraren kararrakin ta fahimci cewa kararrakin an shigar da sune daga bangarori Uku da suka hada da Chiyamomi,mataimakan Chiyamomi da kuma kansiloli.

Sai ta bukaci a koma a hada kararrakin waje daya don ta samu saukin yanke hukunci.

A yanzu daga jiya 1/2/2020 ta bukaci a dawo bayan sati uku a zauna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here