Advert
Home Sashen Hausa Hukumar kwastam ta bayar da umurnin a janye duk wani shingen bincike...

Hukumar kwastam ta bayar da umurnin a janye duk wani shingen bincike na kan hanyar Katsina zuwa Jibia

Hukumar ta ce daga cikin shingayen bincike 28, kwara 5 ne kawai ke kan ka’ida wanda hukumar ta san da su, don haka jami’an Yan sanda su saka ido baya ga wadannan shingayen binciken guda biyar na asali, babu wasu da aka yarda su tare hanya.

Hakan na zuwa ne yan kwanaki kadan, da jami’an hukumar suka biyo wani mai shinkafa, inda motarsu ta kwace, wajen shan kwana suka kashe wajen mutum goma a cikin garin na Jibia, wanda hakan ya harzuka mutanen garin, har Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa ba za ta yafe ba, madamar ba a hukunta wadanda suka aikata laifin ba, tare da biyan wadanda aka kashe diyya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: