Advert
Home Sashen Hausa Hukumar KATARDA zata bawa Manoman Aya, Horo na musamman

Hukumar KATARDA zata bawa Manoman Aya, Horo na musamman

Zainab Shitu @Katsina City News

Jami’ai masu bada horo akan ayyukna noma daga hukumar bunkasa ayyukan noma ta jihar katsina wato KATARDA

Zasu bayar da horon da ake bukata ga manoma, wato ga manoma Aya a jihar nan, ta bakin Alh. Muhammad bn Muhammmad ya bayyana hakan wajen noman Ayar da ake gudanarwa a garin Dannabaso ta karamar hukumar Kaita,

Alh. Muhammad yace: masu bayar da horon aikin noma ta hukumar zasu ba manoman ayar dabaru daban- daban Wanda zasu taimakawajen habbaka nomansu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: