Hotunan Katafiyar gadar sama mai hawa uku da babu irinta a faɗin Najeriya wacce aka raɗa wa suna ‘Muhammadu Buhari interchange.’ #GaskiyarLamarinNigeriya
Wanene Sanata Abubakar Sadiq Yar'Adua...?
....Tarihinsa, Aikace-aikacensa, Siyasarsa
Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar
Tarihin Sanata Abubakar Sadiq 'Yar'adua.
An haifi Sanata Abubakar Sadiq Yar'adua a ranar 6 ga Yulin...