Hotunan Fasinjojin Motar NSTA Da ‘Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa Da Su A Hanyar Tegina Zuwa Minna Dake Jihar Neja da gwamnatin jihar ta ceto a lahadi 21/02/2021
Hotunan fasinjojin da akayi garkuwa dasu a kan hanyar Tagina jihar Naija
Hotunan fasinjojin da aka sace a jihar Naija, Allah ya kubutar dasu