Alhaji Ummaru Danjuma Katsina, (kasagi) marubuci kuma dan wasan kwaikwayo da ya samu halartar babban taron marubuta da mawakan baka a kaduna satin da ya gaba, bayan ya dawo gida Katsina Allah ya dauki rayuwar sa sakamakon gajeruwar rashin lafiya,. Ya rasu yau juma’ a dafatan Allah ka jikansa da Rahama

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here