Shikek Ibrahim zakzaky Ya gana da yan uwansa na jini a masaukinshi dake abuja.

Ofis din Malam Zak zaky ya fitar da hotunan a ranar 11/9/2021

Duk maziyartan suna da dangantaka da Malam Zakzaky ta jini.

Wannan itace ganawa ta biyu da Al umma suka sani Wanda malamin yayi da mutane a bayyane tun bayan fitowar su daga kurkuku.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here