HOTUNA; Malam Ibrahim Zak zaky ya gana da iyalan wadanda suka rasa yan uwansu. Wani hoto da shafin jaridar Al mizan ya fitar ya ga shiek din a wani katon falo yana ganawa da wasu daga al majiranshi. A bayanin aka rubuta iyalan wadanda suka rasa wani nasu ne a harin sojojin Najeriya a zaria shekarar 2015 .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here