Advert
Home Uncategorized HOTUNA: An gabatar da Sabbin Shuwagababbin Majalisar Malamai na Kungiyar Jama'atu Izalatil...

HOTUNA: An gabatar da Sabbin Shuwagababbin Majalisar Malamai na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa Ikamatis Sunnah na Jihar Katsina tare da Sabbin Shuwagabannin Kungiyar na Karamar Hukumar Katsina

Shugaban Kungiyar na Jiha Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina shine ya gabatar da su a Jiha Juma’a a Masallacin Modibbo (Kandahar) Kofar Kaura Katsina

Taron gabatarwar ya samu halarta masu rike da mukaman Kungiyar na Kasa da Jiha dama wasu daga cikin Kananan Hukumomi tare da sauran al’ummar gari

Shuwagabannin Majalisar Malaman na Jiha su ne:

1. Imam Dr. Nasir Abdurrahman Funtua

Shugaban Majalisar Malamai na Jiha

2. Dr. Mustapha Abdullahi Al-Misry

Mataimakin Majalisar Malamai na I

3. Imam Hassan Yusuf Daura

Mataimakin Majalisar Malamai na II

4. Imam Abdurrahim Sabi’u Rafin Dadi

Mataimakin Majalisar Malamai na III

5. Imam Zakariyya Aliyu Sandamu

Sakataren Majalisar Malamai na Jiha

6. Goni Abubakar Sa’ed Funtua

Mataimakin Sakataren Majalisar Malamai na I

7. Imam Safiyyu Alkasim Saulawa

Mataimakin Sakataren Majalisar Malamai na II

8. Imam Sade Musa Zango

Mataimakin Sakataren Majalisar Malamai na III

9. Sheikh Abdulbasir Isah U/ Maikawo

Sakataren Ayyukan Majalisar Malamai na Jiha

10. Sheikh Munir Usman Zango

Mataimakin Sakataren Ayyukan Majalisar Malamai na I

11. Imam Umar Yaro Kankia

Mataimakin Sakataren Ayyukan Majalisar Malamai na II

12. Sheikh Abdulkadir Shu’aibu M/fashi

Mataimakin Sakataren Ayyukan Majalisar Malamai na III

Shuwagabannin JIBWIS na Karamar Hukumar Katsina su ne:

1. Alh. Jamilu Ibrahim B/ Duhu

Shugaban Kungiya na Karamar Hukumar Katsina

2. Alh. Aliyu Sani Agaji

Mataimakin Shugaban Kungiya na Karamar Hukumar Katsina

3. Dr. Nura Aliyu

Sakataren Kungiya na Karamar Hukumar Katsina

4. Alh. Mustapha Maiwada

Mataimakin Sakataren Kungiya na Karamar Hukumar Katsina

5. Malam Bunyaminu Muhd Balarabe

Shugaban Majalisar Malamai na Karamar Hukumar Katsina

6. Malam Nura Abubakar Assalafy

Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Karamar Hukumar Katsina

7. Malam Yusuf Shu’aibu

Sakataren Majalisar Malamai na Karamar Hukumar Katsina

8. Malam Abdullahi Ayuba

Mataimakin Sakataren Majalisar Malamai na Karamar Hukumar Katsina

Muna rokon Allah yayi masu jagora, ya kuma ba su ikon sauke nauyin wannan Shugabanci da aka ba su

JIBWIS Katsina

17 Safar, 1443

25 September, 2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: