Home Sashen Hausa HOTO: Shugaban Kamfanin Max Air da Afdin Alhaji Dahiru Barau mangal, ya...

HOTO: Shugaban Kamfanin Max Air da Afdin Alhaji Dahiru Barau mangal, ya kaiwa Dantakarar Shugaban Niger Bazoum Muhammad Ziyarar tayashi murna nasarar zabe zagaye na farko

HOTO; Shugaban kamfanin jiragen Max Air da kamfanonin Afdin Alhaji Dahiru bara u mangal ya kai ziyara ga Dan takarar shugaban kasar Nijar Bazoum Muhammad don taya shi murnar nasarar zagayen farko na zaben kasar ta nijar da akayi
Wani hoto da muka samu daga shafin damagaran post ya nuna Alhaji Dahiru mangal tare da Dan takarar a falo da kuma waje an zo yi masa rakiya.

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

%d bloggers like this: