Gwarzaye abin alfaharin NIGER 🇳🇪

Kamar yadda Kwallon yayi fice a Brazil,
Kamar yadda Criquet yayi fice a India,
Kamar yadda NBA yayi fice a USA,
Kamar yadda Rugby yayi fice a South Africa,
Kamar yadda Tseren rakuma yayi fice a Saudiyya,
Kamar yadda Furmula 1 yayi fice a Azerbaïdjan,
Kamar yadda Sumo wrestling yayi fice a Japan,
Kamar yadda Kung Fu yayi fice a China,

Kokowa itace wasan kasa a Niger,
Kokowa ita aka Niger da ita,
Kokowa ita ta fiddo sunan Niger,

Dan Allah mu daina rungumar abun wani mu rungumi namu al’adun.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here