Advert
Home City News His Excellency Engr Sen Dr Rabiu Musa Kwankwaso arrives Mallam Aminu Kano...

His Excellency Engr Sen Dr Rabiu Musa Kwankwaso arrives Mallam Aminu Kano International Airport to welcome the last batch (70 students from India)

His Excellency Engr Sen Dr Rabiu Musa Kwankwaso arrives Mallam Aminu Kano International Airport to welcome the last batch (70 students from India) of the graduating 370 Students sponsored by the KWANKWASIYYA DEVELOPMENT FOUNDATION for various PG (post graduate) studies in India, Sudan & UAE (United Arab Emirates) last year (2020).

Mai Girma Jagora Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya zo filin jirgi na Mallam Aminu Kano domin tarbar dalibai kashi na karshe (mutum 70 daga India) da zasu dawo daga cikin dalibai 370 wanda gidauniyar KWANKWASIYYA DEVELOPMENT FOUNDATION ta dau nauyin karatunsu na degree na biyu (Masters) zuwa kasashen India, Sudan da Kasar Dubai a shekarar da ta gabata na (2020).

Saifullahi Hassan
Media aide to
HE Sen. RM Kwankwaso
Saturday, 13 February 2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Rumbun tattara wutar Lantarki na Najeriya ya lalace, don haka za a fuskanci matsalar wutar lantarki mafi muni

Rumbun tattara wutar Lantarki na Najeriya ya lalace, don haka za a fuskanci matsalar wutar lantarki mafi muni Rumbun samar da wutar lantarki a Najeriya...

Saraki Ga ‘Yan Nijeriya: Ramadan Makaranta Ce, Mu Siffantu Da Darussan da Muka Koyo

Saraki Ga ‘Yan Nijeriya: Ramadan Makaranta Ce, Mu Siffantu Da Darussan da Muka Koyo Daga Muhammad Abubakar, Abuja Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa ta Nijeriya, Dr. Abubakar...

EFCC ta kwato karin $153m daga wurin Diezani

EFCC ta kwato karin $153m daga wurin Diezani Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati, EFCC, ta sanar da kwato...

Yanda aka gudanar da Huɗubar Sallar Idi Daga Gidan Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

Yanda aka gudanar da Huɗubar Sallar Idi Daga Gidan Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Jaridar WalkiyaMay 12, 2021 Sallar Idi Daga Gidan Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Ɗaruruwan Al'ummar...
%d bloggers like this: