Home Photo News Harin 'yan ta'adda da rana tsaka agarin Yasore: Hotunan mutanen garin suna...

Harin ‘yan ta’adda da rana tsaka agarin Yasore: Hotunan mutanen garin suna barin garin domin samun mafaka

Hotuna ‘Yan kauyen Yasore kenan lokacin da suka baro gidajen su saboda fargabar da suke na ‘yan bindiga da suka kawo samame yanzu da yamma a garin su .yau litinin 28/12/2020
Sun kama wata yarinya tare da wasu shanu da take kiwo. amma yarinyar ta kubce daga hannun su, shanun kuma sun kama gaban su, sannan sun harbi sa daya. su kuma sun arce kan baburan su a guje zuwa cikin daji

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Zan Kashe Duk Wani Dan Siyasa Da Ya Fito Don Takara 2023- Sunday Igboho Sunday Adeyemo wanda aka fi sani

Zan Kashe Duk Wani Dan Siyasa Da Ya Fito Don Takara 2023- Sunday Igboho Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Igboho ya yi gargadin...

Yajin aikin ‘yan kasuwa ya tashi farashin kayan abinci a kudancin Najeriya

Yajin aikin 'yan kasuwa ya tashi farashin kayan abinci a kudancin Najeriya Yajin aikin da dillalan kayan abinci suka fara na ƙungiyar Amalgamated Union of...

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu – DSS

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu - DSS Rundunar 'yan sandan farin kaya ta DSS ta tabbatar da kama Salihu Tanko Yakasai, tsohon mai taimaka wa...

Ansako ɗaliban makarantar Kagara da aka sace

GSC Kagara: An sako mutum 41 da aka sace a makarantar Kagara ta Jihar Neja An sako ɗaliban makarantar Kagara da malamansu da ma'aikata guda...
%d bloggers like this: