Gawarwakin mutane biyar kenan da yanfashin daji suka kashe a kauyen Dangeza dake karamar hukumar Batsari jihar katsina jiya alhamis

Da tsakiyar rana, lamarin yafaru dai dai lokacinda mutane ke shiri zuwa kasuwar Batsari wadda ke ci mako mako kawai sai ga Yan fashin daji su biyu akan babur ko wannensu rataye da bindiga kirar AK 47 kawai suka  ce “munzo mukasheku” inji wani bawan Allah Wanda ya  nemi mu  sakaya sunansa, kawai sukafara harbi Kan Mai uwa dawabi Nan take suka kashe mutum shidda wasu dadama sunsamu raunuka yanzu haka suna asibiti suna karbar magani

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here