Advert
Home Sashen Hausa Har nayi Aiki da Gwamnatin Buhari na gama ba'a taɓa biyana ko...

Har nayi Aiki da Gwamnatin Buhari na gama ba’a taɓa biyana ko sisin kwabo ba- Inji diyar Buba Galadima

‘Yar gidan Buba Galadima, Zainab, ta ce ta sha tsangwama har da zagi a lokacin da take aiki a Fadar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.

Daga Cikin Bayanan da Zainab tayiwa BBC Hausa cewa ko Albashi ma ba’a bata a lokacin da take Aiki a Offishin Mataimakin Shugaban Kasa kuma ta Sanar dashi yabada Umarnin a duba abiyata hakkin ta amma hakan ya gagara.

Kazalika ta bayyana cewa Shugaba Buhari ma yasan da Maganar kuma ya bada Umarnin a duba Inda Matsalar take a biyata amma shima hakan bata samu ba, lallai daga nan zaka gane akwai Matsala.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Northern Group defends suspended NPA MD, accuses Amaechi of Witch-hunt

Northern Group defends suspended NPA MD, accuses Amaechi of Witch-hunt By Saxone Akhaine, Kaduna 15 May 2021   |   4:12 am   Amaechi Arewa Youths under the umbrella of...

Mata ayi hattara: Wani mazanbaci yana amfani da social media wajen yiwa mata fyaɗe kuma ya kashesu

TURKASHI: Dubun wani matashi ta cika da ya kware wajen shigar attajirai a social media yana gayyatar yan mata wajensa da sunan zai basu...

An Kama Masu Garkuwa Da Mutane Dauke Da Bundigu Da Harsashai A Jihar Zamfara

An Kama Masu Garkuwa Da Mutane Dauke Da Bundigu Da Harsashai A Jihar Zamfara Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Maigirma Gwamna Matawalle ta yi nasarar...

Rikicin Isra’ila da Falasɗinawa: Su wane ne Larabawan Isra’ila?

Rikicin Isra'ila da Falasɗinawa: Su wane ne Larabawan Isra'ila? 14 Mayu 2021 Wannan makon ya kasance mai cike da rikici a yankunan Isra'ila da Falasɗin. Bayan shafe...
%d bloggers like this: