Malam Ibrahim Wakkala na cikin mutanen da aka bada rohotan cewa yan ta’addan sun harba.

Kamar yadda wani ya bayyana ma BBC, ya ga gawarwaki bayan kai harin.

Kuma maharan sun kora wasu daga cikin matafiya zuwa cikin daji.

Amma jami’an tsaro sun bada rohotan cew sun samu nasarar ceto su.

Ana iya cewa dai hanyar Kaduna zuwa Abuja ta gagari gwamnatin tarayya, saboda an dauki dogon lokaci ba tare da iya magane matsalar ba.
Wannan dalilin mane yasa matafiya suka zabi amfani da jirgin kasa don ganin sun tsallake tarkon yan ta’adda.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here