Advert
Home Sashen Hausa Gwamnatin Tarayya Zata Rabawa Ƴan Najeriya Sabon Tallafi

Gwamnatin Tarayya Zata Rabawa Ƴan Najeriya Sabon Tallafi

Gwamnatin tarayya zata rabawa ƴan Najeriya mutane 200,000 wanda cutar Korona ta shafa tallafin kuɗi.

Za’a fara rabon kuɗin ne a cikin watan nan na Augusta, kamar yanda rahotanni suka bayyana.

Sai dai sabanin a baya, wannan rabon kuɗin za’a yi shi ne a biranen Najeriya inda yawanci mutanen da suka manyanta ne zasu samu tallafin, wanda basu da wata hanyar samun kuɗi.

Ma’aikatar kula da ibtila’i da jinkai ta kasa ce ta bayyana haka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: