Advert
Home Sashen Hausa Gwamnatin Najeriya ta yi Allah wadai da juyin mulki da akai a...

Gwamnatin Najeriya ta yi Allah wadai da juyin mulki da akai a ƙasar Guinea

Gwamntin Najeriya ta ce ta ta damu matuƙa da juyin mulkin da ya faru a ƙasar Guinea a ranar Lahadi. Cikin wata sanarwa daga ma’aikatar harakokin wajen Najeriya ta ce:

“gwamnatin Najeriya ta yi Allah wadai da juyin mulkin tare da bayyana cewa matakin ya saɓawa tsarin dimukuradiyya na ƙungiyar Ecowas”

Sannan kuma sanarwar ta yi kira ga sojojin da suka yi juyin mulkin su gaggauta mutunta kundin tsarin mulki tare da tabbatar da kare rayuka da dukiyoyin al’ummar kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: