!

Gwamnatin Najeriya ta sanar da karin kudin wutar lantarki na sama da kaso 50 cikin 100 na abin da kowane mai amfani da lantarki zai rinka biya a kasar.

Hukumar NERC mai kula da harkokin lantarki ta ce matakin ya fara aiki daga farkon wannan shekara. Jaridar DailyTrust a Najeriya ta ce sabon karin kudin ya shafi kowa da kowa sabanin wanda gwamnati ta yi a watan Nuwamba da aka ce bai shafi marasa karfi ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here