Gwamnatun Katsina ta sanar da 25 ga watan 1 na shekarar 2021 a matsayin ranar komawa makarantun Firamare da Sakandare a faɗin jahar.

Saidai gwamnatin ta shimfiɗa wasu ƙa’idojin da dole sai an bisu kafin komawar da suka haɗa kafa kwamitocin da za su tabbatar da tsaro a makarantun.

Hotun dai da gwamnatin ta bai wa ɗalibai a jahar na dole ne biyo bayan sace ɗaliban makarantar sakandaren kimiyya ta Ƙanƙara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here