Gwamnatin jihar Kano ta rufe makarantun sakandare na kwana guda 10 a faɗin jihar Kano sabo da matsalar tsaro.

Sunayen makarantun da aka rufe sune:

1. GSS Ajingi
2. GGASS Sumaila
3. Karaye Unity College
4. GGASS Jogana
5. GGASS Gezawa
6. GSS Kafin Maiyaƙi
7. MSSC Gaya
8. GGSS Kachako
9. GGSS Unguwar Gyartai
10. GGASS Albasu.

Sanarwar ta fara aiki nan take kuma ana umartar dukkanin iyayen yara dake karatu a waƴannan makarantu da su je su kwashe ƴaƴansu.

Copied from
Salisu yahaya hotoro
26/02/2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here