Yanzu-Yanzu: Wata kotun majistari da ke Gidan Murtala a Kano ta dakatar da gudanar da muqabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Kabara da sauran malamai, kuma tuni gwamnatin jihar ta Kano ta amince da wannan mataki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here