Gwamnatin katsina ta Haramta Wasan Al’adar tashe a faɗin jihar.

Kamar yanda sanarwa ta gabata cewa kasantuwar yanayin tsaro da kare dukiyar al’uma yin wasan tashennzai bawa wasu bata gari damar amfani da lokacin domin cutatawa mutane.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here