Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Gwamnatin Jahar Kaduna zata kashemu. Wannan shine Sabon farashin asibitin Gwamnatin Jahar Kaduna. Allah ka dubemu da Idon rahama. Bayan a kori dan talaka daga makaranta shikuma talaka ankoreshi daga aiki, yanzu lafiya ma zata gari talaka a Jahar Kaduna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here