Advert
Home Sashen Hausa Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Rushe Makarantar Ƴan Shi'a Me Suna Fudiyya A...

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Rushe Makarantar Ƴan Shi’a Me Suna Fudiyya A Zariya

Rahotanni daga jihar Kaduna sun bayyana cewa; gwamnatin jihar ta rushe wata shahararriyar makarantar ƴan Shi’a Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky dake zariya ranar Alhamis wacce take Babban Dodo Zariya.

A satikan baya de gwamnatin ta bada sanarwar zata rushe gidaje dubu 10 domin kudirin ta bunƙasa kasa da kuma tsara sabon fasali da tsare tsare jihar kamar yanda ta bayyana a kwanakin baya kaɗan.

Rushe gidaje da kasuwanni da sauran gine gine sun zama ruwan dare a jihar Kaduna, ko a baya an rushe kasuwar Bacci, da wasu fitattun wajaje a jihar, wanda hakan yana jefa duban mutane shiga halin ƙaƙanikayi da matsin rayuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: