Ko kun san Gwamnatin Shugaba Buhari ta hannun Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja ta sake gina ƙaramar hanyar wucewa daga Zuba zuwa Abaji da ke yankin na Abuja?

Wannan hanya za ta sauƙaƙa wa al’ummomin da ke zaune a kewayen yankunan ta fuskoki daban-daban, ciki har da bunƙasa harkokin kasuwanci da noma.

Wannan na daga cikin ƙoƙarin da Gwamnatin Shugaba Buhari ke yi wajen ganin ta inganta rayuwar al’ummar Nijeriya a ko’ina suke da zama.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here