Tawagar Gwamnatin Tarayya Karkashin Jagorancin Ahmed Rufa’i Sun Yi Ta’aziyyar Rasuwar Kanen Sarkin Katsina Kuma Sarkin Sullubawan Katsina, Alhaji Abdulkarim Kabir Usman Nagogo Tare Da Ta’aziyyar Rasuwar Aminin Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Abdulwahab Funtua Da Suka Rasu Ranar Juma’a Da Ta Gabata A Yau Lahadi.

Allah Ya Jikansu Da Rahama!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here