Daga shafin Abdulhadi bawa faskari

Gwamna Aminu Bello Masari ya halarci bukin mika Sandra GIRMA ga Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero wanda aka yi a filin wasa na Sani Abacha dake a Kofar Mata cikin birnin Kano. Bukin wanda Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbanjo ya wakilci Shugaba Muhammadu Buhari, ya sami halartar Shugaban Majalisar Dattawa ta kasa Sanata Ahmad Lawan, da Gwamnoni da dama.

Haka kuma akwai Sarakuna daga dukkan bangarorin kasar nan wanda Sarkin Musulmi Sultan Sa’ad Abubakar III ya jagoranta.

Muna rokon Allah Yaja zamanin Sarki Aminu Ado Bayero.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here