________
Gwamnan jihar kogi kuma tsohon Dan takaran kujerar
Shugaban kasa da ya fadi a Zaben fidda gwani a jami’iyar APC.
Ya Bayyana Goyon bayan sa ga Bola Ahmed Tunubu Wanda ya Lashe zaben fidda gwani na jam”iyar su ta APC. Tare da mika masa Dukkanin kayan-yakin yakin neman zaben sa kamar Motoci ofisoshin sa da Dukkanin magoya Bayan sa domin tabbatar da samun nasarar jam’iyyar su ta APC a zabe mai zuwa.