Advert
Home Sashen Hausa Gwamnan jihar Ebonyi ya koma jam'iyyar APC

Gwamnan jihar Ebonyi ya koma jam’iyyar APC

Gwamnan Ebonyi ya koma jam’iyyar APC

Gwamna DAVID UMAHI:

Gwamnan jihar Ebonyi da ke kudancin Najeriya David Umahi, ya sanar da sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC ta shugaba Buhari

“Na bar PDP saboda rashin adalci,” kamar yadda gwamna Umahi ya tabbatar da labarin ficewarsa ga mutanen Abakaliki babban birnin Ebonyi .

An ta jita-jitar cewa gwamnan zai fice daga PDP, inda wasu ke cewa yana shirin fitowa takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin jam’iyyar APC.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WA AKA RAINA, GWAMNAN KATSINA KO JAM’IYYAR APC?….Siyasar zaben 2023

WA AKA RAINA, GWAMNAN KATSINA KO JAM'IYYAR APC? . ..Siyasar Zaben 2023 Mu'azu Hassan @ Katsina City News Yanzu saura shekara daya da watanni a yi sabbin zabubbakan...

Bikin bada sandar girma a Masarautar Rano

Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya Jagoranci mika sandar Girma ga Mai Martaba Sarkin Rano, Amb. Alh. Kabiru Muhammad Inuwa Autan...

Majalisar Dinkin Duniya Ta Sake Nada Amina Muhammad Daga Jihar Gomben Najeriya Karo Na Biyu

Majalisar Dinkin Duniya, karkashin shugabancin Antonio Gutterres ta amince da sake nada Amina Muhammad, mataimakiyar sakatare janar na wasu shekaru biyar masu zuwa. An sake...

Cika shekara 22 da rasuwar Mamman Shata June 18, 2021

Cika shekara 22 da rasuwar Mamman Shata June 18, 2021 DAGA MUHAMMAD LAWAN RANO A YAU, 18 ga Yuni, 2021 Alhaji Dakta Mamman Shata Katsina, MON, ya...
%d bloggers like this: