Advert
Home Sashen Hausa Gwamnan Gombe ya Gwangwaje wanda yayi tattakin Buhari da kyautar mota...

Gwamnan Gombe ya Gwangwaje wanda yayi tattakin Buhari da kyautar mota da Naira miliyan Biyu

Wanda ya yi wa Buhari tattaki daga Gombe zuwa Abuja ya samu kyautar miliyan biyu da mota

Gwamna Inuwa Yahaya

Gwamna Inuwa Yahaya na Jihar Gombe da ke arewacin Najeriya ya bai wa mutumin nan da ya yi tattaki daga Gombe zuwa Abuja don murnar cin zaɓen Shugaba Buhari a 2015 kyautar mota.

Kazalika, gwamnan ya bai wa Dahiru Buba Dukku kuɗi naira miliyan biyu, kamar yadda yake ƙunshe cikin wata sanarwa da Ismal Uba Misilli mai bai wa gwamnan shawara kan kafafen yaɗa labarai ya fitar.

Gwamna Inuwa Yahaya

Dahiru Buba mai shekara 50, yanzu haka yana fama da ciwon ƙafa kuma an ba shi kyautukan ne a Abuja jiya Litinin.

A kwanakin baya, mutane sun yi ta kiraye-kirayen gwamnati ta kai masa ɗauki sakamakon ciwon ƙafar da ke damunsa.

Gwamnan ya ba shi kyautar ne “saboda tsananin ƙaunar da yake yi wa jam’iyyar APC” mai mulkin Najeriya, a cewar sanarwar.

Gwamna Inuwa Yahaya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

BALA ABU MUSAWA NE ZABINMU ~~~Gamayyar Kungiyoyin Goyon Bayan APC na Shiyyar Daura

Daga Bishir Mamman @ katsina city news Kungiyar wadanda suke da wakilci a kananan hukumomin yankin sanatan Daura, karkashin shugabancin Sani Abdurrahman da mataimakiyarsa Hadiza Mamman. Suna...

POLICE ARREST SEVEN FOR KIDNAP, INFORMANTS.AND SUPPLY OF FUEL

Hassan Male @ Katsina city news The Katsina State Police Command had on the 18/9/2021 succeeded in arresting one Lawal Shu’aibu ‘m’ aged 32 years of...

ARREST OF SUPPLIERS OF FUEL TO BANDITS

On the 18/9/2021 based on credibleintelligence, the command succeeded in arresting (1) Lawal Shu'aibu 'm' aged 32 years of Maradi, Niger Republic. Conveying fuel...

SHARHIN: Katsina City News ZABEN SHUGABANNIN APC A KATSINA

SHARHIN: Katsina City News ZABEN SHUGABANNIN APC A KATSINA ...A tabbatar Da An Yi Adalci *Jinjina Ga Gwamnan Katsina Da Alhaji Muntari Lawal @Katsina City News Ranar Asabar 2...
%d bloggers like this: