Advert
Home Photo News GWAMNAN BABBAN BANKIN NAJERIYA, YA KAI KARAR INEC.

GWAMNAN BABBAN BANKIN NAJERIYA, YA KAI KARAR INEC.

GWAMNAN BABBAN BANKIN NAJERIYA..YA KAI KARAR INEC.

Suleiman Umar. @Katsina City News

Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emeifele ya kai karar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC .
Takardun kotun da jaridun katsina city news suka gani .lauyan gwamnan Babban Bankin yana neman kotu ta hana INEC soke chanchantarsa daga zaben shugaban kasa da yake son ya shiga.wanda nan da kasa da kwanaki talatin za a yi zaben fitar da yan takarkari shi kuma bai ajiye aikin shi ba.
Ga takardun kotun hade da wannan Rahoton.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

KARYA AKE MA GWAMNA. ……Sakon a zabi wani Dan takara

Muazu hassan  @katsina city news Ana yawo da wani labari cewa, Mai girma gwamnan katsina Alhaji Aminu Bello masari, ya bada umurnin a zabi wani...

Zaben Fitar da Gwani Amanar Katsinawa na Hannunku Daligate: Jobe 2023

Daga Bishir Suleiman @Katsina City News Duk tirka-tirkar da ake na fitar da yantakara a jam'iyya mai mulki ta APC a jihar Katsina, babu zaben...

Soludo Imposes Curfew On Eight Local Government Areas In Anambra State

By Ejike Abana (ABS Government House Correspondent) Governor Soludo has imposed a 6pm to 6am curfew for commercial motorcycle riders, shuttle buses and tricycle riders...

Hukumar KASROTA Zata Fara Aiki Ranar 1 ga Watan Yuni A Katsina.

Daga Auwal Isah An bukaci al'umma jihar Katsina su fahimta, tare da goya ma ayyukan hukumar KASROTA baya. Shugaban kwamitin kafa hukumar Sani Aliyu Danlami ya...
%d bloggers like this: