Advert
Home Condolence Gwamna Masari Ya Halarci Jana'izar Amininsa Abdulwahab Funtua Da Ya Rasu Sanadiyyar...

Gwamna Masari Ya Halarci Jana’izar Amininsa Abdulwahab Funtua Da Ya Rasu Sanadiyyar Haɗarin Mota A Garin Funtua Ta Jihar Katsina

Maigirma Gwamna Masari Ya Halarci Jana’izar Amininsa Abdulwahab Funtua Da Ya Rasu Sanadiyyar Haɗarin Mota A Garin Funtua Ta Jihar Katsina

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari Tare Da Mataimakinsa Mannir Yakubu, da sauran Mukkarrabansa Sun Halarci Jana’izar Daya Daga Cikin Aminan Gwamna Masari,

Malam Alhaji Abdulwahab Funtua Da Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota A Kan Hanyarsa Ta Zuwa Garin Katsina Daga Funtua Da Aka Gudanar Akan Titin Bala Abdullahi Cikin Garin Funtua Ta Jihar Katsina A Yau Juma’a.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!
*Mainasara Nasarawa Funtua*

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

KARYA AKE MA GWAMNA. ……Sakon a zabi wani Dan takara

Muazu hassan  @katsina city news Ana yawo da wani labari cewa, Mai girma gwamnan katsina Alhaji Aminu Bello masari, ya bada umurnin a zabi wani...

Zaben Fitar da Gwani Amanar Katsinawa na Hannunku Daligate: Jobe 2023

Daga Bishir Suleiman @Katsina City News Duk tirka-tirkar da ake na fitar da yantakara a jam'iyya mai mulki ta APC a jihar Katsina, babu zaben...

Soludo Imposes Curfew On Eight Local Government Areas In Anambra State

By Ejike Abana (ABS Government House Correspondent) Governor Soludo has imposed a 6pm to 6am curfew for commercial motorcycle riders, shuttle buses and tricycle riders...

Hukumar KASROTA Zata Fara Aiki Ranar 1 ga Watan Yuni A Katsina.

Daga Auwal Isah An bukaci al'umma jihar Katsina su fahimta, tare da goya ma ayyukan hukumar KASROTA baya. Shugaban kwamitin kafa hukumar Sani Aliyu Danlami ya...
%d bloggers like this: