Advert
Home Sashen Hausa Gwamna Masari Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Na Naira Biliyan 340 Miliyan...

Gwamna Masari Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Na Naira Biliyan 340 Miliyan 900 Ga Majalissar Dokokin Katsina.

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari,ya mika Kasafin Kudi na shekarar 2022 da yawanshi ya kai naira biliyan 340 da miliyan 900 ga majalissar dokokin jiha domin neman amincewarta.

Gabatar da kasafin kudin tsari ne na kundin tsarin Mulki na Najeriya da ya bukaci gwamna ya mika kasafin Kudi ga majalissar jiha domin yin gyare-gyare da amincewarta da kasafin kudin.

Kasafin kudin na shekarar 2022 dai ya mayar da hankali ne akan batutuwa da suka shafi inganta rayuwar al’umma da shimfida ayyukan cigaba a bangarorinda suka shafi Ilimi da Kiwon Lafiya da Samar da Ruwan Sha a yankunan birane da karkara da dai sauransu.

Masu karatun The Fact 24 ko minene fatanku akan kasafin kudin na shekarar 2022.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE FEDERAL MORTGAGE BANK OF NIGERIA (FMBN) HAS MADE HISTORY UNDER THE BUHARI ADMINISTRATION!

#PositiveFactsNG Do you know that ever since the Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) was established about 25 years ago, its greatest record of achievement...

YANZU-YANZU | Jirgin ruwan Bagwai dake jihar Kano mai dauke da fasinjoji 40 Yayi hatsari

Jirgin ruwan wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan Yanzu...

ALLAH SARKI: ALLAH KA RABA MU DA RANAR NADAMA

Danjuma katsina  @Katsina City News A shekarar 2000 na dawo Katsina da zama, bayan shekaru na gwagwarmaya da tsallake siratsai kala-kala. Bayan na dawo na tsara...

Yadda Kotu Ta Ruguza Zaɓen Bangaren Ganduje Na Jam’iyyar APC

Wata babbar kotun Abuja ta soke zaben shugabannin jam'iyyar APC bangaren gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun Hamza Muazu ya haramta zaben da...

EFCC Charges Corps Members To Take CDS More Seriously

The Port Harcourt Zonal Commander of the EFCC, Assistant Commander of the EFCC, ACE Aliyu Naibi has called on members of the National Youth...