A yammacin ranar Talata yace “Zan shiga takarar shugaban kasa tunda kowa yasan na chanchanta.
Nan ba da dadewa ba zai sayi fom din takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC Naira Milyan 100 kamar yadda makusantan kusoshin shi suka bayyana.
~ Daily News Hausa