Kafin nadin nashi, Alhaji Muntari shi ne shugaban ma’aikata na Gidan Janar Muhammadu Buhari fadar Gwamnatin Jihar Katsina.

Wannan bayani na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Daraktan sabbin kafofin sadarwa na zamani, Al-Amin Isa ya fitar da yammacin yau.

Wannan nadi ya biyo bayan aje wannan mukami da tsohon Sakataren Gwamnatin Jiha Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa yayi.

Ya Allah Kayi mana jagora baki daya Ka yaye mana abubuwan da suka dame mu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here