Advert
Home City News Ginin da ya rushe a Legas ba nawa ba ne - Osinbajo

Ginin da ya rushe a Legas ba nawa ba ne – Osinbajo

Mataimakin Shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya musanta zargin da ake yi na cewa ginin da ya rushe a Legas.

Wata sanarwa da Laolu Akande, mai taimaka wa shugaban kasa kan kafafen yaɗa labarai ya fitar, ta ce masu son ta da zaune tsaye ne ke yaɗa wannan jita-jita.

Ta kuma ce mataimakin shugaban ba shi da alaƙa da filin ko ginin kamar yadda wasu ke cewa ya sayi filin ne daga hannun wani mutum mai suna Cif Michael Ade. Ojo, Shugaban kamfanin motoci na of Elizade Motors.

Sanarwar ta ce masu yaɗa jita-jitar ba su yi la’akari da halin baƙin cikin da mutanne da suka rasa ƴan uwan a rushewar ginin ke ciki ba, da kuma ƙoƙarin ceto mutane da ma’aikatan agaji ke yi.

Farfesa Osinbajo ya mika ta’aziyyarsa ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu da waɗanda suka jikkata a lamarin.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE FEDERAL MORTGAGE BANK OF NIGERIA (FMBN) HAS MADE HISTORY UNDER THE BUHARI ADMINISTRATION!

#PositiveFactsNG Do you know that ever since the Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) was established about 25 years ago, its greatest record of achievement...

YANZU-YANZU | Jirgin ruwan Bagwai dake jihar Kano mai dauke da fasinjoji 40 Yayi hatsari

Jirgin ruwan wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan Yanzu...

ALLAH SARKI: ALLAH KA RABA MU DA RANAR NADAMA

Danjuma katsina  @Katsina City News A shekarar 2000 na dawo Katsina da zama, bayan shekaru na gwagwarmaya da tsallake siratsai kala-kala. Bayan na dawo na tsara...

Yadda Kotu Ta Ruguza Zaɓen Bangaren Ganduje Na Jam’iyyar APC

Wata babbar kotun Abuja ta soke zaben shugabannin jam'iyyar APC bangaren gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun Hamza Muazu ya haramta zaben da...

EFCC Charges Corps Members To Take CDS More Seriously

The Port Harcourt Zonal Commander of the EFCC, Assistant Commander of the EFCC, ACE Aliyu Naibi has called on members of the National Youth...