Advert
Home Photo News Fuskokin wasu 'yan majalisa da sukayi ganawar sirri da shugaban jam'iyyar APC...

Fuskokin wasu ‘yan majalisa da sukayi ganawar sirri da shugaban jam’iyyar APC Uztas Shitu S. Shitu

Labari cikin Hotuna: fuskokin wadansu yan majalisar jaha da suka halarci ganawar sirrin da sukayi da kantoman riko na jam iyyar APC ta jahar katsina a gidan Ustaz Shitu S.shitu An dau hotunan bayan da yan majalisar suka isa gidan.

Dagabaya an fitar da kowa sai yan majalisar da kuma shi kantoman na riko. Babban abin tambaya, me ya Sanya aka kori yan rakiya? Me ya Sanya ba a fitar da me aka tattauna ba. Me yasa akayi zaman a gidan shi ba a Ofis din jam iyya ba? Ko ofis din gwamnatin jaha? Me ya Sanya ba a yi a ginin majalisar dokokin jaha ba? Har yanzu me ake boye ma jama a akan zaman da akayi ?

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WHAT SECTORS OF THE GLOBAL ECONOMY DID NIGERIA ENGAGE MORE IN LAST YEAR?

WHAT SECTORS OF THE GLOBAL ECONOMY DID NIGERIA ENGAGE MORE IN LAST YEAR? #PositiveFactsNG This infograph below shows us what sectors of the global economy Nigerian...

NEW INFRASTRUCTURE FOR THE NIGERIAN NAVAL BASE IN AKWA IBOM STATE!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/257872623095929/