Advert
Home Sashen Hausa Fiye da Yara million 10 ne basa zuwa makaranta da aka tantance...

Fiye da Yara million 10 ne basa zuwa makaranta da aka tantance a Nigeria

Fiye da Yara million 10 ne basa zuwa makaranta da aka tantance a Nigeria

Zainab Shitu @Katsina City news.

Inda shiyyar arewa ke da kaso mafi yawa a duk fadin kasar. Commissioner ilmi na jihar katsina Dr Badamasi Charanchi ya bayyana Haka a lokacin wani taro na wuni daya aka gudanar akan sha’anin inganta gangamin wayar da Kai Dan gane da Sanya Yara makaranta, wanda aka gudanar a hukumar kula da ilmin Bai daya ta jihar katsina wato SUBEB

Commissioner ilmin Wanda yayi jawabi ta bakin babban secretary ma’aikatar Alh Musa Audu dankama ya bayyana bukatar ganin ansamu hadin gwuiwa da gwamnatin jiha da sauran hukumomin bada tallafi domin magance matsalolin tsaro a kasar Nan

Commissioner ya Kuma yaba da kokarin gwamnati da sauran bangarorin bada tallafi wajen farfado da martabar sashen ilmi a jihar. A jawabin maraba shugaban hukumar ilmin Bai daya ta jihar Alh Lawal Buhari daura ya jaddada cewa a gwamnatin jiha karkashin Alh Aminu Bello masari bazata gajiya ba wajen ciyar da bangaren ilmi gaba ba, shugaban hukumar ya Kuma umarci secretaries ilmi dasu fara daukar sabbin dalibai daga ranar Litinin 4 3/10/2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: