A zaman majalisar zartarwa na yau Shugaban Ƙasar Nigeriya Muhammadu Buhari ya rantsar da Shehu Mohammed Bello a matsayin shugaban hukumar tattara kudaden shiga da kasafin kudi na Nigeriya.
📸 Hoto fadar Gwamnati
Katsina City News
Karamchi gidan labarai
The Review
Source:
Katsina City News
Via:
Zaharadeen Mziag