• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Friday, March 31, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Featured

An harbe tare da ƙona gawar ɗan takarar kujerar Sanata a Najeriya

February 23, 2023
in Featured
0
An harbe tare da ƙona gawar ɗan takarar kujerar Sanata a Najeriya
0
SHARES
97
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu mahara sun kashe wani ɗan takarar kujerar Sanata tare da ƙona gawarsa a jiya Laraba lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa yakin neman zaɓe a kudancin jihar Enugu.

Mutuwar Oyibo Chukwu na jam’iyyar Labour na zuwa ne da ya rage kwana uku a gudanar da babban zaɓen Najeriya a ranar Asabar – waɗanda ake hasashen za a yi fafatawar da ba a taɓa yi ba a cikin shekaru 24.

An kuma harɓe masu taimaka masa waɗanda suke tare da shi kafin a cinna wa gawarwakinsu tare da motarsu wuta, kamar yadda kafafen yaɗa labarai suka ruwaito.

“Jam’iyyun siyasa na harin kashe mana mambobi saboda sun ga jam’iyyar mu na ƙara samun goyon baya a jihar kuma suna fargabar cewa za su iya rashin nasara a zaɓukan ranar Asabar,” in ji Chijioke Edeoga, ɗan takarar kujerar gwamna a jihar.

Jam’iyyar ta Labour ba ta ce uffan ba kan harin, sai dai, ɗan takarar jam’iyyar na shugaban ƙasa, Peter Obi, na kira ga masu zaɓe da su yi zaɓe cikin lafiya da kuma fata mai kyau.

Share

Related

Source: BBC Hausa
Via: Katsina City News
Previous Post

APC ta buƙaci INEC ta bayyana adadin katin zaɓe da aka karɓa.

Next Post

Hukumar Alhazai ta Kano ta buƙaci maniyyata su ƙara kashin farko na kuɗin Hajji zuwa N2.5m

Next Post
Hukumar Alhazai ta Kano ta buƙaci maniyyata su ƙara kashin farko na kuɗin Hajji zuwa N2.5m

Hukumar Alhazai ta Kano ta buƙaci maniyyata su ƙara kashin farko na kuɗin Hajji zuwa N2.5m

Recent Posts

  • On birthday, clerics pray for Tinubu, Nigeria in Abuja
  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In