Advert
Home Sashen Hausa FASHI DA RANA A BIRNIN KATSINA

FASHI DA RANA A BIRNIN KATSINA

FASHI DA RANA A BIRNIN KATSINA

@ katsina city news
A jiya alhamis ne wasu yan fashi suka tare wata mota a bisa titin yahaya madaki. Kwanar asibitin AJS kusa da ginin mani house sukayi fashi.
Ganau sun fada mana cewa lamarin ya faru dai dai wajen sayar da karafuna dake da wani gidan sayar da magani mai su a five stars.da misalin karfe daya saura kwata na Rana.
Yan
Ganau sunce ya fashin na cikin wata motar marsandi Sanye da kananan kaya sun rufe fuskarsu su biyu da bindiga a hannunsu
Motar da sukayi ma fashin mutum biyu na cikinta.suka kwantar da direban suka harbi Wanda ke tare da direban saboda yayi masu gardama.
Ganau sunce cikin mintuna biyar kamar fim akai fashin aka gudu
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com.
07043777779 08137777245

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: